ha_tq/ezk/45/21.md

142 B

Daga wane rana ne za a yi bukin gurasa marar gami?

A rana na goma sha huɗu ga watan fari za a yi bukin gurasa marar gami na kwana bakwai.