ha_tq/ezk/45/09.md

289 B

Menene Yahweh yace wa sarakunan Isra'ila su daina yi?

Yahweh yace wa sarakunan Isra'ila su daina kawar da mutanen sa, su kuma kawar da ta'addanci da rigima.

Menene Yahweh yace dole ayi shi daidai?

Yahweh yace dole ne ayi ma'auni na gaskiya, da jarka ta gaskiya, da daro na gaskiya.