ha_tq/ezk/45/06.md

254 B

Ga suwa sauran ƙasar zata zama tasu?

Sauran ƙasar zata zama na dukan gidan Isra'ila.

Yankin ƙasar su wanene zai zama daga ƙasa mai tsarki da kuma sauran ƙasar?

Yankin ƙasar sarakunan Isra'ila zai zama daga ƙasa mai tsarki da sauran ƙasar.