ha_tq/ezk/45/01.md

178 B

Wane baiko mutane zasu bayar a lokacin da suka jefa ƙuri'a na raba ƙasar?

Mutanen zasu bada baikon fanni mai tsarki na ƙasar a lokacin da suka jefa ƙuri'a na raba ƙasar.