ha_tq/ezk/44/28.md

237 B

Don menene Firistoci ba su da gădo ko kaddara a ƙasar Isra'ila?

Firistoci basu da gădo ko kaddara a ƙasar Isra'ila domin Yahweh shine gădon su da kuma kaddarar su.

Me firistoci zasu ci?

Firistoci zasu ci baye-baye na abinci.