ha_tq/ezk/44/20.md

125 B

Wa aka yarda firist ya aura?

An yarda firist ya auri budurwa daga zuriyar gidan Isra'ila, ko gwauruwar da ta auri firist.