ha_tq/ezk/44/10.md

130 B

Me Lebiyawa waɗanda suka yi nisa da Yahweh suka yi?

Lebiyawa waɗanda suka yi nisa da Yahweh sun miƙa haɗaya ga gumakan su.