ha_tq/ezk/44/06.md

165 B

Wane abu ne gidan Isra'ila suka yi don su ƙazantar da haikalin Yahweh?

Gidan Isra'ila sun kawo baƙi marasa kaciyar zuciya da kaciyar jiki su kasance a Haikali.