ha_tq/ezk/44/01.md

238 B

Zuwa ina mutumin ya kai Ezekiyel?

Mutumin ya kai Ezekiyel ƙofar haikali ta waje wadda ke fuskantar gabas.

Me aka yi ma ƙofar gabas, kuma don me aka yi hakan?

An rufe ƙofar gabas gam, don Yahweh Allah Isra'ila ya shigo ta wurin.