Me firistoci zasu yi na kwana bakwai domin su tsarkake bagaɗin?
Firistoci zasu shirya maraƙi da rago marar aibi a matsayin haɗayar kaffara domin bagaɗin.
A rana ta takwas zuwa sama, me Yahweh yace zai yi?
A rana ta takwas zuwa sama, Yahweh yace zai karɓe su.