ha_tq/ezk/43/22.md

158 B

Me Yahweh yace zai zama haɗayar zunubi na firistoci a rana ta biyu?

Yahweh yace bunsuru marar aibi zai zama haɗayar zunubi don firistoci a rana ta biyu.