Me Yahweh yace zai zama haɗayar zunubi na firistoci a rana ta fari?
Yahweh yace maraƙi daga shanaye zai zama haɗayar zunubi na firistoci a ranar fari.
ZUriyar wanene zasu zama firistoci masu hidima a bagaɗin?
Zuriyar Zadok ne zasu zama firistoci a bagaɗin.