Za ayi amfani da murhun da ke kanbagaɗi don haɗaya ta ƙonawa.
Akwai ƙahonni huɗu da suke fuskantar sama a murhun.