ha_tq/ezk/43/10.md

303 B

Me Yahweh yace wa Ezekiyel yayi game da gidan da ya gani a wahayi?

Yahweh yace wa Ezekiyel ya gaya ma gidan Isra'ila game da gidan da ya gani a wahayi.

Me Isra'ila zata yi kamin Ezekiyel ya bayyana mata tsarin gidan?

Isra'ila zata ji kunyar zunubanta kamin Ezekiyel ya bayyana mata tsarin gidan.