ha_tq/ezk/43/06.md

315 B

Me Yahweh yace zai yi a cikin haikalin?

Yahweh yace zai kafa kursiyin sa a wurin ya kuma zauna tare da mutanen Isra'ila har abada.

Ta wane hanya ne mutanen Isra'ila ba zasu ƙara rena sunan Yahweh mai tsarki ba?

Mutanen Isra'ila ba zasu ƙara rena Yahweh ta wurin hada gidan gumakan su kusa da na Yahweh ba.