Mutumin ya kai Ezekiyel zuwa ƙofar da ta buɗe ta gabas.
Ezekiyel ya ga ɗaukakar Allah na Isra'ila yana fito wa daga gabas.