'Ya'yan Zadok me ke hidima a matsayin firistoci a haikali.
Farfajiyan kamu ɗari ne tsawon ta da faɗin ta.