ha_tq/ezk/40/17.md

141 B

A ina mutumin da ke kama da tagulla ya kai Ezekiyel bayan ya gama auna harabar mashigan?

Mutumin ya kai Ezekiyel harabar waje na haikali.