ha_tq/ezk/40/01.md

337 B

Shekaru nawa ne Ezekiyel yayi yana bauta a Babila?

Ezekiyel yayi shekaru ashirin da biyar yana bauta a Babila.

Shekaru nawa da suka wuce da aka kama birnin Yerusalem?

An kame birnin Yerusalem shekaru goma sha huɗu da suka wuce.

A ina Allah ya kai Ezekiyel acikin wahayi?

Allah ya kai Ezekiyel ƙasar Isra'ila a cikin wahayi.