ha_tq/ezk/39/28.md

174 B

Me Yahweh yace zai yi a lokacin da ya zubo da Ruhun sa a gidan Isra'ila?

Yahweh yace a lokacin da ya huro ruhun a gidan Isra'ila ba zai ƙara ɓoye fuskar sa agare su ba.