ha_tq/ezk/39/25.md

324 B

Me Yahweh zai yi ma gidan Isra'ila a lokacin da yayi aiki da himma domin sunansa my tsarki?

Yahweh zai komo da damar Yakubu ya kuma ji tausayin gidan Isra'ila.

Me gidan Isra'ila zasu manta a lokacin da suka zauna a ƙasar su cikin salama?

Gidan Isra'ila zasu manta da kunyar su da dukan cin amanar da suka bashe shi.