ha_tq/ezk/39/21.md

143 B

Me al'ummai xasu gani a lokacin da Yahweh ya mika babbar haɗaya a tsaunukan Isra'ila?

Dukan al'ummai zasu ga hukuncin Yahweh da hannun sa.