ha_tq/ezk/39/17.md

153 B

Wane babbar haɗaya Yahweh zai yi a tsaunukan Isra'ila?

Yahweh zai yi babbar haɗaya ta naman jarumai da jinin sarakunan duniya a tsaunukan Isra'ila.