ha_tq/ezk/39/09.md

145 B

Don me waɗanda ke Isra'ila baza su nemi itace ba har shekara bakwai?

Ba za su nemi itace ba domin zasu ƙone makaman Gog har shekara bakwai.