ha_tq/ezk/39/04.md

185 B

A ina Gog ya faɗi ya mutu?

Gog ya faɗi ya mutu a tsaunukan Isra'ila.

Me Yahweh zai yi ma Magog da mazauna bakin teku?

Yahweh zai aika da wuta akan Magog da mazauna gefen teku.