ha_tq/ezk/37/24.md

294 B

Wanene Yahweh yace zai zama sarki akan haɗaɗɗiyar Isra'ila?

Yahweh yace bawan sa Dauda ne zai zama sarki akan haɗaɗɗiyar ƙasar Isra'ila.

Bisa ga maganar Yahweh, shekaru nawa ne sarkin Isra'ila zai yi a sarauta?

Bisa ga maganar Yahweh, sarkin Isra'ila zai yi sarauta na har abada.