Yahweh yace yana shirin tara mutanen Isra'ila a kan tsaunin Isra'ila don su zama ƙasa ɗaya da sarki ɗaya.