ha_tq/ezk/37/18.md

146 B

Bisa ga maganar Yahweh menene ma'anar sandunan biyu na Ezekiyel?

Yahweh yace zai haɗa reshen Yusuf dana Yahuda don su zama ɗaya a hannun sa.