ha_tq/ezk/37/11.md

287 B

Bisa ga Yahweh, wa kwarin ƙasusuwan ke kwatantawa?

Bisa ga Yahweh, kwarin ƙasusuwan na kwatanta dukkan gidan Isra'ila.

Me Yahweh yace zai domin Isra'ila, wanda aka kwatanta da ƙasusuwa su dawo rayayyu?

Yahweh yace zai ɗago mutane daga kabarbaru ya mayar dasu ƙasar Isra'ila.