ha_tq/ezk/37/09.md

160 B

Me ya faru da ƙasusuwan a lokacin da Ezekiyel yayi annabci na biyu a kansu?

Da Ezekiyel yayi annabci na biyu akan ƙasusuwa, ruhu ya zo cikin su suka rayu.