ha_tq/ezk/37/07.md

162 B

Me ya faru da ƙasusuwan da Ezekiyel yayi annabci na farko?

Da Ezekiyel yayi annabci na fari, sai ƙasusuwan suka haɗu da junansu stoka da fata suka rufe su.