Ruhun Yahweh ya kai Ezekiyel tsakiyar kwari wanda yake cike da ƙasusuwa.
Yahweh ya tambayi Ezekiyel ko ƙasusuwan zasu iya rayuwa.