ha_tq/ezk/36/29.md

161 B

Bayan Yahweh ya ceci gidan Isra'ila, me gidan Isra'ilazasu tuna game da zunuban su na da?

Gidan Isra'ila zasu ƙi kansu saboda zunuban da suka aikata a baya.