Yahweh yace Zai sa Ruhun sa a cikinsu ya sa suyi tafiya a cikin farillainsa da kiyaye umarnainsa, domin su yi su.