ha_tq/ezk/36/19.md

137 B

Me mutanen Isra'ila suka yi da suka je wurin al'ummai?

Da suka je wurin al'ummai, mutanen Isra'ila sun ɓata sunan Yahweh mai tsarki.