ha_tq/ezk/36/16.md

142 B

Don me Yahweh ya zubo fushin sa akan Isra'ila?

Yahweh ya zubo da hasalar sa ǧaba da Isra'ila domin sun ƙazamtar da ƙasar da gumakan su.