ha_tq/ezk/36/07.md

141 B

Me Yahweh ya rantse akan al'ummai da suke kewaye da Isra'ila?

Yahweh ya rantse al'umman da suke kewaye da Isra'ila zasu ɗauki kunyar su.