ha_tq/ezk/36/04.md

173 B

Har yanzu wanene Yahweh yayi magana da su a cikin zafin fushin sa?

Yahweh yayi magana cikin zafin fushin sa ǧaba da Idom da dukkan waɗanda suka karɓe ƙasar Isra'ila.