Yahweh yace ma Ezekiyel yayi annabci akan tsaunukan Isra'ila.
Maƙiya na cewa daɗaɗɗun tuddai na dã sun zama mallakar su.