Yahweh yaji mutanen tsaunin Seyir suna ɗaukaka kansu ǧaba da Yahweh suka kuma yi maganganu da yawa ǧaba da shi.