ha_tq/ezk/35/10.md

146 B

Me mutanen tsaunin Seyir suka ce game da ƙasashe biyu na mutanen Yahweh Isra'ila?

Mutanen tsaunin Seyir sun ce ƙasashen biyu zasu zama nasu.