ha_tq/ezk/35/07.md

197 B

Menene zai cika duwatsun dake a tsauni Seyir?

Duwatsun dake yankin tsaunin Seyir zasu cika da gawawwaki.

Na wane lokaci ne tsaunin Seyir zai zama kufai?

Tsaunin Seyir zai yi ta zaman kufai.