ha_tq/ezk/35/04.md

316 B

Me mutanen tsaunin Seyir suka yi da ya kawo hukuncin Yahweh akan su?

Don mutanen tsauni Seyir na ƙiyayya da mutanen Isra'ila, sun kuma bada su a hannun takobi.

Bisa ga cewar Yahweh, me zai kori mutanen tsaunin Seyir, kuma don me?

Zubar da jini zai kori mutanen tsaunin Seyir domin basu ƙi zubar da jini ba.