ha_tq/ezk/35/01.md

217 B

Wa Yahweh yace ma Ezekiyel yayi annabci ǧaba da shi?

Yahweh yace ma Ezekiyel yayi annabci ǧaba da tsaunin Seyir.

Me Yahweh yace zai yi ma tsaunin Seyir?

Yahweh zai mayar da tsaunin Seyir kufai abin watsarwa.