ha_tq/ezk/34/30.md

202 B

Me gidan Isra'ila zasu sani?

Gidan Isra'ila zasu san Yahweh Allah yana tare dasu.

Me Yahweh yace game da garken, gidan Isra'ila?

Yahweh yace shine Allah na gidan Isra'ila, su kuma mutanen sa ne.