ha_tq/ezk/34/25.md

164 B

Idan Yahweh ya tayar da makiyayin sa, me zai yi domin garken su zauna lafiya?

Yahweh zai yi alƙawarin salama da garken ya fitar da mugayen dabbobi daga ƙasar.