ha_tq/ezk/34/22.md

119 B

Wanene Yahweh yace zai tayar domin kiwon tumakin sa?

Yahweh yace zai tayar da bawan sa Dauda yayi kiwon tumakin sa.