ha_tq/ezk/34/09.md

125 B

Me Yahweh yace zai yi da makiyayan Isra'ila?

Yahweh yace zai kori makiyayan Isra'ila ya kuma karɓe garken daga bakin su.