ha_tq/ezk/33/27.md

170 B

Me Yahweh yace zai yi ma ƙasar domin abubuwan da mutanen Isra'ila suka yi?

Yahweh yace zai mayar da ƙasar kufai da kuma abun tsoro saboda dukan abubuwan da suka yi.