ha_tq/ezk/33/25.md

203 B

Don me Yahweh ke tambaya ko 'ya'yan Isra'ila sun cancanci su mallaki ƙasar.

Yahweh tambayi ko 'ya'yan Isra'ila sun cancanci su gaji ƙasar don sun dogara ga takubban su sun kuma yi abubun banƙyama.